Kannywood
Karanta Martanin Da Adam a Zango Ya Baiwa Wani Daya Fusatashi Akan Ya Dora Hoton Davido A Instagram
Jarumin masana’antar kannywood wato adam a zango yayi wani posting a shafinsa na instagram wanda yayi posting din hoton shahararren mawakin nijeriya wato davido sai kawai wani wanda za’a iya kira da fans din shi jarumi adam a zango suna username a instagram @ibuaboki ya yiwa jarumin martanin akan posting dinda akan ya sanya hoton davido din sai ,shima jarumi dama a zango ya mayarda martani da zaku gani a hoto.
Ga asalin posting din da adam a zango yayi a shafinsa na istagram.
Wannan shine chakwakiyar da jarumi adam a zango yayi da wannan dan uwan.
Mun Dauko Daga Shafin Hausaloaded.com
Join Our WhatsApp Channel
Get verified job vacancies, career tips, scholarships and opportunities delivered straight to your phone, free and as soon as they're posted.







Enter your comment…Hmmmmmm