Kannywood
VIDEO : Mai Dakina ~ Adam A zango Ft Fati Shu’uma
Advertisment
Wakar Auta Mg Boy ne yayi wannan waka wanda itama tayi Matukar bada ma’ana a wajen yan soyayya.
Wanda ta samu dauka mai kyau da yadda ta samu iya salon rawa.
Wakar mai dakina tana daya daga cikin sabon fim din da adam a zango ke dauka
Ga bidiyon nan kasa.