Addini
Sautin Murya : Matsayin zanga-zanga a Musulunci daga bakin Sheikh Muhammad Bin Uthman
Matsayin zanga-zanga a Musulunci daga bakin Sheikh Muhammad Bin Uthman
Masha Allah Sheikh Muhammad bin Usman kano kenan yayi jawabin matsayin zanga zanga a Musulunci yadda musulmi ya dace yayi.
Wanda mu musulmai ne bazamuyi kwaikwayo da wani bangaren addinin ba , addinin mu wayayen addini nine ya zo da koma.
Ga jawabin na malam ku saurara.
Matsayin zanga-zanga a Musulunci daga bakin Sheikh Muhammad Bin Uthman pic.twitter.com/ueoI6QJIFs
— BBC News Hausa (@bbchausa) October 23, 2020