Labarai

Mata zallah ! Abubuwa 10 Dake Tayarwa Mata Sha’awa Ba Tare Da An Kusancesu Ba

Kamar yadda maza sha’awarsu takan motsuwa a lokacinda suka yi arba da tabarruji jikin mace, haka suma mata sha’awansu ke motsuwa a yayinda suka ga wasu bangarori na halittan maza.
Kamar yadda kowani namiji yana da abubuwan da suke motsa masa sha’awarsa daga jikin mace, haka suma mata kowacce da abunda yake tayar mata da abubuwan dake motsa mata sha’awan daga jikin namiji.

Kamar yadda yake hadari ne mace ta rika bayyana surarta ga mazan da ba nata ba saboda gudun motsawa masa sha’awarsa, haka yake hadari ne ga mata idan zasu ga jikin namiji tsirara.
Bincike ya nuna maza da dama basuma fahimci akwai halittansu dake motsawa matansu sha’awa tun kamin ma su tabasu barema susan yadda zasu yi amfani dasu domin jawo hankalin matsansu a lokacin da aka bata mata rai ko ake son rarrashinta ko kuma motsa mata sha’awa kamar yadda suma mata suke yin amfani da nasu halittun domin shawo kan mazajensu.

Munyi nazarin gano wasu muhimman wurare guda goma a jikin maza da suke motsawa mata shawa’a. Sai dai kamar yadda mukayi bayani a sama, abunda zai motsawa wata sha’awa wata bashi bane zai motsa mata ba. Kowacce mace da irin abunda take son gani a jikin namiji dake bata sha’awa. Sai dai cikin waɗanan abubuwan da muka lissafa dole ne ka samu guda cikinsu da duk mace zata so shi. .
1: Tsafata- Wasu matan da zaran sunga mijinsu tsaftsaf nan take sai sha’arsa ya kamasu, suji suna son sumbatarsa daga nan kuma sai gado.

Tsafta na jiki ga magidanta maza yanada matukar alfanu ga zamantakewarsu na aure. Mace tana bukatar ganin mijinta a ko yaushe a Dan gayensa, babu kaushi ko kirci a kafansa da hannuwansa, yadda idan ya tabata zata ji laushin hannun sa da zai motsa mata sha’awa.

2: Ado- Matan da yawa sun sha tube mazansu a koma gado bayan sun shirya tsafa sunyi kwalliya da adon fita kasuwa ko aiki koma taruka. Tana gama masa kallon sai taji sha’awarsa ya kamata babu abunda take bukata kuma illi shi. Nan take zata warware masa wannan adon nasa domin kwantar da sha’awanta.
3: Gashi- Maza masu baiwan gashi a jiki suna saurin motsawa matansu sha’awa ba kamar maza marasa shi ba.

Gashin kirjin namiji shine abu mafi sha’awa a wajen mata fiye da duk wani gashin dake jikin namiji. Da zaran mace tayi arba da kirjin da yake da gashi abunda kawai take so shine taji hannunta da yatsunta suna wasa dashi.
Gemu ko saje na jikin maza suma gasu ne dake motsawa mata sha’awa mussamman idan ana tsaftace su.

Sai dai nazari ya gano mata basu cika son maza masu gashin baki mai tsawo ba.
Mata suna son ganin namiji da gemu ko saje domin akasarin matan hakan na motsa musu sha’awa saboda zumudin da suke dashi wajen son wasa da su.
4: Kamshi- Kamar yadda yake hadari ne wajen mace mai kamshi ta tinkarin mazan daba muharramanta ba haka shima namiji mai yawan amfanin da turare mai kamshi yana saurin jawo hankali.

Wasu matan da zaran sun ji kamshi na fita daga jikin namiji babu abunda ransu keso illa ta jita a jikin wannan namijin tana shafashi, da wannan tunanin ne take saurin kamuwa irin na sha’awar jima’i. Don haka maza su kasance cikin kamshi a duk lokaci yanada matukar amfani ga ma’aurata.
5: Tautausar Murya- Bincike ya tabbatar da cewa a lokacinda namiji ya maida muryarsa kasa tamkar mai shan ko cin yaji yana magana da mace, nan take kwakwaluwarta ke fadwa cikin tunani na jima’i, daganan kuma sai sha’awanta ya motsa.
Tattausar Muryar da ake kira (bedroom voice) a turance, murya ce da take tayarwa wasu matan sha’awansu. Don haka maza sai mu kula da cewa, cikin hikimar motsawa matarka sha’awa ba tare da ka tabata ba, magana cikin tattausar murya hanyace mafi sauki.
6: Kayan barci- Akasarin maza suna son ganin matamsu cikin kayan barci amma kalilan ne suke sawa matansu kayan barci saboda rashin sani ko fahimtar mata suna bukatar ganin mazansu cikin shiga irin wannan.
Kajeren wando mara kauri, kamfe ko boxer sune aka tabbatar da cewa kashi 70 na mata sha’awansu na motsawa idan suka ga mazansu dashi. Musamman a lokacin da gaban namiji ya mike a cikin wando ko kuma wandon yana nuna shatin kwanciyar azzakarinsa.

Haka ma doguwar riga jallabiya ba wando a cikinta shi ma shigar barci ne dake matukar tayarwa mata sha’awa. Yanada da kyau maza su kula domin samun irin wadannan kayan barci anawa iyali kwalliya dasu.
7: Kan Nonuwa- Kamar yadda mu maza sha’awarmu ke saurin motsawa da zaran mun ga nonuwan matan mu. Haka suma mata suna saurin motsuwa wani lokacin ma har diga suke da zaran suga nonuwan maza a fili musamman mazan dake da baiwar kan nonuwa mai tsini.
Saka matsantsai riga da zai bayyana shatin kan nonuwa ga matarka abune mai mahimmanci domin mata suna sha’awar ganinsu saboda zumudi na tsotsan su ko murzasu ke sasu suarin kamuwa.

8: Kalamai Na Batsa- Maza nawa ne suka san cewa mata suna matukar son kalaman batsa?
Kalamai na batsa suna matukar motsawa mata sha’awa tun ma kamin namiji ya kusance ta.
Da zaka gwada turawa matarka sakon text misali kace “Jiya na jiki daban tamkar daren mu na farko.
Ga ruwa, gaki matsai na jini a wata duniyar daban a daren jiya”, ina tabbatar maka kamin ka dawo ta gama kamuwa kai kawai take jira.
Ko a dubi matarka ka cemata “ina son yadda kike kada mini duwaiwunki, kike girgizamini nonuwanki idan kina tafiya domin nan take sai naji burana a mini” kamin ka karasa zakaji ta a jikinka.
Shi yasa kalamai na batsa masu motsa sha’awa yinsu ke da matukar hadari a gaban matan da bataka ba.
9: Murmushi Da Kifta Idanuwa- Suma suna daga cikin jerin abubuwan da suke motsawa mata sha’awarsu ba tare da an kusance su.
Wasu matan murmushin masoyinsu kawai suke ji sai sha’awa ya motsa.
Haka nan da akwai matan da zaran mazamsu sun kifta musu idanuwa nan take jaraban yin jima’i yake kamasu.

10: Soyayya- Dukkanin wadannan abubuwan da muka lissafo suna motsawa mata sha’awa kadama kace zaka gwadasu inda ba a sonka.
Domin duo matar da babu soyayya tsakaninta da mijinta idan zai shekara yana kokarin motsa mata sha’awa bazai motsu ba.
Don haka wannan tsarin na masoyan ma’aurata ne domin sune za yiwa amfani.
Karin Bayani:
Ya zama wajibi cikin abubuwan da muka lissafo maza sunyi kokarin fahimtar wanne ciki ke motsawa matansu sha’awa domin ingantasu.

Kamar yadda muka yi bayani a farko, abunda ke motsawa wata matar sha’awanta wata kuwa kwantar mata dashi yake don haka a kula.
Sai dai tasirin wadannan ga maza ma’aurata shine na yadda zaka sa matarka ta jike ba tare da ka kusanceta ba.
Da fatan ma’aurata zasu yi amfani da abunda suke gani yayi dai-dai da koyarwan addininsu da tarbiyrsu. Mu bincike ne da kuma ra’ayinmu muka kawo a rubuce domin amfanin ma’aurata.
Aci dadi lafiya.
Mun dauko daga alummata

Mr HausaLoaded

Abubakar Rabiu Editor-in-cheif

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button