Labarai
DA DUMINSA: Iyan Zazzau Ya Maka Gwamnatin Kaduna A Kotu Kan Kin Ba Shi Sarautar Sarkin Zazzau (Hotuna)
Advertisment
Alhaji Bashar Aminu (Iyan Zazzau) ya yi karar Gwamnatin Jihar Kaduna akan nadin sabon Sarkin Zazzau Ambasada Ahmed Nuhu Bumalli, inda shi Iyan Zazzau ya ce shine ya kamata a nada a matsayin sabon Sarkin Zazzau kamar yadda takardar karar ta sanar.
Wata sabuwa lallai akwai kenan ma’ana dai shi baiyi mubayi a bah.
Kalli ga hotunan nan kasa.