Labarai

Bidiyo : Wata Sabuwa: Yanzu Matar Nan Tayi Nadamar Abubuwan Da Tayi (Ko Meye Dalili)

Advertisment

Aisha Yusuf wanda tayi zara wajen zanga zanga endsars wanda tayi suna a Nigeria a cikin wannan harka.
A jiya ne anka ga wani bidiyon ta tana rura wutartar tashin hankali akan yan arewa su fito suma suyi zanga zanga sai gashi yau a wannan bidiyo tana nuna tayi Nadamar wannan zanga zanga ko miye dalili yana cikin wannan bidiyo.
 
 
Ga bidiyon nan kasa.
https://youtu.be/zTfwVRFNTMk
 

Advertisment








Mr HausaLoaded

Abubakar Rabiu Editor-in-cheif

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button