Labarai
Raddi Me Zafi Zuwaga Aisha Idree’s Akan Taba Mutuncin Akan Annabi (s.a.w)
Alhamdulillahi an samu wani matashi mai kishin Addini shima ya fito yayi wanda yayi wannan mace raddi wanda a gaskiya mun jinjinawa wannan matashi.
Saboda wannan yarinyar sam ta bamu kunya wanda bamu tunanin wata diya mace ko kafirin kirki na amana ya goyi bayan wannan fitsararar yarinya.
Ga bidiyon nan kasa domin ku saurari irin yadda yayiwa wannan fitsararar yarinyar Martani.
https://youtu.be/XmJ4TuCK0Sc