Kannywood
Bidiyo : Kalli Wasan Sallah Hamisu Breaker, Garzali Miko Da Adam A Zango
Advertisment
Wannan shine wasan sallah da wannan mawakan nayi a kasar nijar wanda sun ka samu dinbin masoya sunyi taruru a wajen kallonsu wanda abun ba’a cewa komai.
Daman dai idan zuwa wajen kallon wasa ne ita ma kasar Nijar tayi fice sosai a wannan gefe.
Ga Bidiyon nan kasa.
Mun Dauko Daga Shafin Hausaloaded.com