Uncategorized
Bidiyo : Jaruman Kannywood sun fara Fitowa zanga zanga Lumana #EndNorthbanditry
Jaruman Kannywood sun fara Fitowa zanga zanga Lumana #EndNorthbandiry
Wanda yanzu haka an safara ganin fuskokin ali jita ,fresh Emir da dai sauransu a wajen domin kawo karshen ta’addanci a arewa.
Wanda dama a yau ne sunka shelanta cewa yau 15/10/2020 ne za’a fara wannan ganganmi.
Ga bidiyo nan daga shafinsa na Instagram.