Uncategorized

sabuwar wakar Rararah sanu Gen tukur burtai ,masu hadin gwaiwa yasa yanzu kasa ta samu tsaro da jinjina ga Gen muhammad buhari

Assalamu alaikum warahamatullah
Rarara New Song
Alhmdlh….. Allah Da Ikonsa Ya Sake Dawowa Da Mu Da Wata Sabuwar Waka Wadda
Rararaya Yayiwa general Buratai
Ita dai Wannan Waka Rarara ya Jinjinawa Tukur Buratai Don Jajir Cewarsa Da Yayo Ta Yaki Da Kungiyar
Boko Haram kuma ya Kara Jinjina Ga shugaban Kasa
General Muhammed Buhari
Fatan mu Dai Allah Ya Tayasu, Ya Kuma Basu Nasara Zuwa Ga Ayukkan Ta Suke Na Alkairi Ga Jama”ar Nigeria
Nigeria,
Ameen
Kuyi Download San nan Dan Allah Kuyi Share Xuwa Ga Friends Dinku Na Facebook Blow.
Kuma Nan Bada Jimawa Ba Zaku Jimu Da Wata Sabuwar waka Ta Rara ins Allah…..
Download And Enjoy…

NOW

Mun Dauko Daga Shafin Hausaloaded.com

Mr HausaLoaded

Abubakar Rabiu Editor-in-cheif

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button