Kannywood
Bidiyo : Gini Ya Faduwa Bello Muhd Bello A Kafa Yana Bukatar Addu’a
Jarumi shirya fina finai na Kannywood bello Muhammad bello ya samu rauni a kafarsa wanda yake neman yan uwa su sanya cikin addu’a.
A madadin mai wannan shafi da mabiyansa nayi wannan jarumi fatan Allah ya baka lafiya da sauran al’umma baki daya amen.
Wannan shine bidiyon yadda zaku ga irin yadda kafaffuwan