Kannywood
Bidiyo : Bidiyon Fatima Ali Nuhu Tana Tikar Rawa Ya Dauki Hankalin Mutane
Diyar kuma ta farko ga fitaccen jarumi Ali nuhu uba ne ga Fatima Ali nuh wanda tayi wani bidiyo tana tikar rawa a cikin daki.
Wanda zaku gani mun kawo muku wanda abun sai ya baka matukar mamaki na wannan yarinya koda yake hausawa kance kyawon ɗa ya gadi uba nai.
Ga bidiyon nan kasa.