Kannywood

Ruwa Jallo : Muna Neman Safara’u Da Mr 442 – Ismail Afakallahu

Bayan kira da korafe korafe da mutuna sukeyi sosai akan wannan mawakan abun yayi ƙamari sosai domin irin su datti assalafy da sauran marubuta sunyi rubuta akan wannan abu.

To shine a yau hausaloaded ta samu wani labari daga jaridar Sarauniya News da cewa yanzu haka shugaban hukumar tace fina finai Ismail afakallahu suna cigiyarsu kamar yadda sunka wallafa a shafinsu na facebook.Ruwa Jallo : Muna Neman Safara'u Da Mr 442 - Ismail Afakallahu

A wata tattaunawa da shugaban hukumar tace finafinai na jihar Kano, Isma’il Na’abba Afakallu ya yi da jaridar SARAUNIYA NEWS ya bayyana cewar, yanzu haka neman Safara’u suke yi ruwa a jallo ita da mawaƙi Mr 442.

Ya ƙara da cewa yanzu haka sun arce sun yi ƙaura daga jihar Kano, domin dokar jihar ba zata ba su damar yin abinda suke so na ɓata tarbiyya ba.”

Mr HausaLoaded

Abubakar Rabiu Editor-in-cheif

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button