Labarai
[Sautin Murya] Alhamdulillah! Yanzu Gaskiya Ta Fara Bayyana Akan Wanda Suka Kaiwa Gwamna Zulum Hari A Baga
Advertisment
A jikin wannan sautin murya zaku saurara domin jin Kwamishinan shari’ah yadda yayi bayyani tiryan triyan.
Akan yadda bama bamai nayi tashi da kuma yadda salon harin ya kai har tsamon minti 30 ana musanyar wuta tsakanin jami’an tsaro na gwaman babagana umara zulum da yan boko haram.
Ga sautin Murya nan a cikin alamar faifan bidiyo sai ku saurara.
https://youtu.be/DHdtcLMM9yU
Lokacin girbin abinda ya shuka ya yi.Allah ya kara tons asirin irin wadannan azzaluman.