Labarai
INNALILLAHI WA’INNA ILLAIHI RAJI’UN: Ya Rasu Bayan Kwanaki 49 Da Daura Aurensa


Advertisment
Allah Ya yi wa Injiniya Bashir rasuwa bayan kwana 49 da aurensa.
Ya rasu ne sanadin hadarin mota a hanyar sa ta komawa gida Yola
Allah ya ji kansa.
Allah ya baiwa matarsa hakuri da uwayensa da yan uwansa amen.

