Labarai
Bidiyo : A Karshe Mijin Aljana ya karyata kansa bai Auri Aljana Ba


Advertisment
Karya nake yi ban auri Aljana ba, kawai ina yin siddabaru ne domin samun abinci—In ji Malam Muhammad Kofar Na’isa wanda yayi ikirarin auren Aljana, malamin ya bayyana hakan ne yanzu a wajen mukabala.
Ga cikakken bayyani nan a cikin wannan bidiyo.