Kannywood
Bidiyo : Yadda Naziru Sarkin Waka Ya chase A Bikin Bashir Ahmad
Advertisment
Wannan shine bidiyon Chashewar nazir m ahmad sarkin waka wajen bukin hadimin Shugaban kasa bashir ahmed sa naeemah amaryasa wanda ankayi a wannan sati nan.
Sarkin waka yace mun dan motsane a auren @bashirahmaad Allah yasa anyi a sa’a amin.https://youtu.be/3YZpDGiRr8E