Uncategorized
Kalli Hotunan daga bikin diyar Shugaba Buhari, Hanan da Turad Sha’aban kafin bikin Aure
Advertisment
Hotuna sun bayyana daga bikin diyar shugaba Buhari, Hanan da Turad Sha’aban kafin bikin aure wanda ya gudana a ranar Alhamis 3 ga watan Satumba.
Za ayi babban bikin ne a yau 4 ga Satumba, 2020, a Fadar Shugaban Kasa, Aso Rock.
Ango dan tsohon dan majalisa ne, Alhaji Mahmud Sani Sha’aban, wanda ya wakilci Zariya a majalisar wakilai daga Mayu 2003 zuwa Mayu 2007.
Ga hotunan nan.
![]() ![]() |
Source : Linda Ikeja |
![]() ![]() |
Sources: linda ikeja |
![]() ![]() |
Sources: Linda ikeja |
Mun Dauko Daga Shafin Hausaloaded.com