Uncategorized
Wasu Zafaffan Hotunan Kafin Aure Na Hanan Buhari Da Turad Sha’aban
Wannan wasu sababbin hotunan hanan buhari da turan wanda a yau ne ake daurin aurensu.
Uwar mahaifiyar aisha Muhammadu buhari itace ta fara sanya wannan hotunan.
Allah ya basu zama lafiya ya basu zuri’a dayyaba amen wanda.
Mun Dauko Daga Shafin Hausaloaded.com
Join Our WhatsApp Channel
Get verified job vacancies, career tips, scholarships and opportunities delivered straight to your phone, free and as soon as they're posted.











