Kannywood
Bidiyo: Gaskiyar Alakar Dake Tsakanin Hamisu Breaker Da Fatima Ali Nuhu Daga Bakinsa
Wannan wani bidiyo ne da akeyiwa Hamisu Breaker tambayoyi wanda yana bada amsa daga bakinsa,akan wannan labari na cewa ya aure diyar ali nuhu wato fatima ali nuhu.
Wanda zakuji amsoshin daga bakinsa.