Kannywood
Bidiyo : Wata Sabuwa ! kalli Bidiyon Bayyanin Adam A zango Ya Nemi Talakawa Su Bada ₦500 kacal Domin Rerawa Atiku Waka
Wannan wani sabon bayyani ne wanda adam a zango yayi kira ga talakawa da su bada naira 500 kacal domin kira zuwa ga atiku ya dawo domin , ya ceci talakawan Nigeria a halin da suke ciki.
Wanda a cikin wannan bidiyo zaku ji bayyani daga bakin mawakin.
Ga bidiyon nan kasa.
Mun Dauko Daga Shafin Hausaloaded.com