Labarai

Bidiyo : Tabbas Zazzaky Ya cancanta zama Gidan maza

Tabbas ZAKZAKY yana cancanci ya cigaba da zama a gidan maza, amma waka a bakin mai-ita ta fi dadi
Wanda zakuji a cikin wannan bidiyo da yake fadin haka wanda bai dace yayi wannan furuci ba a matsayin sa na shugaba.
Ga bidiyon nan ku kalla.

Mr HausaLoaded

Abubakar Rabiu Editor-in-cheif

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button