Labarai
Bidiyo : Sheikh Musa Asadus sunnah Ya Fusata Yayi Martani Mai Zafi Kan Daurin Shekara 26 Da Ankayiwa Yanusa Yellow
Advertisment
Wannan martani ne wanda Sheikh musa Yusuf musa asadus sunnah yayi akan irin wannan rashin adalcin da ankayiwa dan uwanmu musulmi haifafen dan kano kuma dan arewa.
Wanda a ciki yayi bayanin irin yadda ankayi masa rashin adalci wanda harda tubaben sarki ya tabka kuskure babba akan wannan matsala.
Ga bidiyon nan.
Mun Dauko Daga Shafin Hausaloaded.com