Uncategorized
Bidiyo: Daga Bakin Shugaban Makaranta: Gaakiyar magana Akan Miliyan 46 Da Adam A zango Ya Biyawa Yara Marayu
Advertisment
Masha Allah a yau shafinmu na Hausaloaded blog ya samu muku bidiyon makarantar Shugaban makarantar da Adam a zango ya biya zunzurutun kudi miliyan 46 ga yara marayu .
Ga bidiyon nan kasa
Mun Dauko Daga Shafin Hausaloaded.com