Uncategorized
Bidiyo : Alhamdulillahi Na zamu Mijin Naeema Junaidu Bindawa ~ Bashir Ahmad
Advertisment
A yau dai an kawo karshen turuzancin hadimin mai taimawaka shugaban kasa a fanin kafaffen sada zumunta bashir Ahmed kenan.
Inda yanzu ya wallafa a shafinsa na twitter yana mai cewa yanzu kam shikenan na zama auri naeemah junaidu bindawa,wanda anyi daurin auren a jahar Katsina.
Alhamdulillah, it’s done. Just got married to @naeeemah_x Junaid Bindawa. ❤️?? pic.twitter.com/gKTiHyQEF7— Bashir Ahmad (@BashirAhmaad) September 25, 2020
A madadin ceo Hausaloaded da mabiyansa na taya Bashir Ahmad da naeemah murna wannan rana Allah ya bada zama lafiya ya bada zuri’a dayyiba amen.
Advertisment
Mun Dauko Daga Shafin Hausaloaded.com