Kannywood

Aminu Abubakar Ladan Alan waka Ya Samu Karawa A Matsayin Dakta ‘Dr’ daga wata Jami’a

Aminu ala yayi godiya da nuna murnasa da jindadi da wannan wata dama da yasa ba yinsa bane, yin Allah ne na samun wannan kyauta daga cikin jama’a ya zamo an zabeshi,ga abinda ya wallafa a shafinsa ta Instagram.

Mayalwacin Sarki mawadaci mun gode maka godewa!! Godiya a bisa cancanta, godiya abisa doro na Ibada godiya irin ta kasasshen bawa mai neman daɗi daga yalwatacciyar ni’imarKa Allah.

Ba tare da kama suna ba, ina miƙa godiya ga dubundubatar Masoya da suka halarci wannan taro na digirin Ƙoli, a fannin karramawa. tare da waɗanda suka sami ikon addu’ar taya murna daga inda suke. Allah kai masu sakayya irin wacce kake yiwa masu zumunci.

Kamar wata Waibuwa ake kallon yanayin kama da almara, ga waɗanda suka miƙa sulukinsu ga Allah kuwa sun san wannan ƙaɗan ne acikin Lamarin Allah. Sarki wanda bani-bani ba ta gajisheshi.

Ina godewa Iyayena tare da alfahari da samun kaina cikin tsatso irin nasu mai nason Alkhairi.

Ina godiya ga Iyalaina masu jimirin hakuri da kai komo nawa faɗi tashi da ƙaranci na a zamantakewar su har kawo ga wannan Nasara.

Ina godiya ga Malamai na na sarari da na boye na kusa da na nesa Allah ya kara hasken Ilimi.

Ina godiya ga Abokan aiki wadanda a kullun muke hawa tudun nasara tare, ba dare ba rana.

Ina godiya ga Abokanan Sana’ana na Amana irin waɗanda suke so min abinda suke so wa kansu Khalisan lillahi!!

Ina godiya ga wannan Majama’a da ta zabeni cikin mutanen da ta baiwa wannan Digirin Girmamawa kaɗai don cancanta ba don sanayya ba.

Alhamdu Lillahi Rabbul Alamina!!”

View this post on Instagram

Mayalwacin Sarki mawadaci mun gode maka godewa!! Godiya a bisa cancanta, godiya abisa doro na Ibada godiya irin ta kasasshen bawa mai neman daɗi daga yalwatacciyar ni’imarKa Allah. Ba tare da kama suna ba, ina miƙa godiya ga dubundubatar Masoya da suka halarci wannan taro na digirin Ƙoli, a fannin karramawa. tare da waɗanda suka sami ikon addu’ar taya murna daga inda suke. Allah kai masu sakayya irin wacce kake yiwa masu zumunci. Kamar wata Waibuwa ake kallon yanayin kama da almara, ga waɗanda suka miƙa sulukinsu ga Allah kuwa sun san wannan ƙaɗan ne acikin Lamarin Allah. Sarki wanda bani-bani ba ta gajisheshi. Ina godewa Iyayena tare da alfahari da samun kaina cikin tsatso irin nasu mai nason Alkhairi. Ina godiya ga Iyalaina masu jimirin hakuri da kai komo nawa faɗi tashi da ƙaranci na a zamantakewar su har kawo ga wannan Nasara. Ina godiya ga Malamai na na sarari da na boye na kusa da na nesa Allah ya kara hasken Ilimi. Ina godiya ga Abokan aiki wadanda a kullun muke hawa tudun nasara tare, ba dare ba rana. Ina godiya ga Abokanan Sana’ana na Amana irin waɗanda suke so min abinda suke so wa kansu Khalisan lillahi!! Ina godiya ga wannan Majama’a da ta zabeni cikin mutanen da ta baiwa wannan Digirin Girmamawa kaɗai don cancanta ba don sanayya ba. Alhamdu Lillahi Rabbul Alamina!!
A post shared by ALAN WAKA (@alan_waka) on
Mun Dauko Daga Shafin Hausaloaded.com

Mr HausaLoaded

Abubakar Rabiu Editor-in-cheif

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button