Labarai

Yadda Birnin Khaulaha Ya Kasance Babu Masaka Tsinke A Yayin Jana’izar Sheik Ahmad Tijjani Nyass (Hotuna)

Advertisment

Hotunan jana’izar Khalifa Sheikh Tijjani Niasse wanda ya gudana a babban masallacin Juma’a na Madina jihar Khaulaha dake kasar Senegal. Inda dubban mutane suka samu halarta daga sassan duniya, inda manyan Shehunai, Malamai da sauran ‘yan uwa suke nuna damuwa da jimamin su bisa rashin babban Khalifa Sheikh Tijjani Niasse.

Allah Ya jikan sa da rahma, Ya gafarta masa. Allah Ya kyautata makwancin sa, Ya sada shi da babban Masoyin Sa Annabi Muhammadu (SAW) Amiin

Daga Babangida A. Maina.

Mun Dauko Daga Shafin Hausaloaded.com

Advertisment








Mr HausaLoaded

Abubakar Rabiu Editor-in-cheif

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button