Labarai

Munafurcin gwamnati ya fito Fili: Sun hana jirage zuwa kasashen waje amma Mamman Daura ya fita kasar waje ~Bulama Bukarti

Advertisment


Babban lauya kuma dan rajin kare hakkin bil’adama,  Audu Bulama Bukarti ya caccaki gwamnatin tarayya inda yace da kanta ta bayyana munafurcinta.

The Buhari crowd was quick to counter the misinfo that Mamman Daura was flown out on health emergency, but they unintentionally exposed their hypocrisy.

The govt banned ALL international travels to contain a pandemic. But Buhari’s nephew flouted the ban for a leisure trip. Sad.

— Bulama Bukarti (@bulamabukarti) August 22, 2020

Bukarti yace ba tare da saninsu ba, sun yi gaggawa wajan karyata cewa rashin lafiyace ta fitar da Mamman Daura amma hakan ya bayyana cewa dan uwan buharin ya karya doka dan zuwa yawon shakatawa kawai.

Mun Dauko Daga Shafin Hausaloaded.com

Advertisment








Mr HausaLoaded

Abubakar Rabiu Editor-in-cheif

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button