Addini
GASKIYAR MAGANA : Shin Da Gaske An Nada Sarki Muhammadu Sunusi Na ll Halifan Tijjaniya ??
Advertisment
Daga Aminu Dan Almajiri
Maganar Da Ake ta yadawa Cewa Mai Martaba SARKI Ya Zama Khalifan Tijjaniyya, Zuwa Yanzu Dai Bata Tabbata ba.
Amma Insha Allah Muna Kyautata Zaton Shine Zaima Khalifan Tijjaniyya. Idan Takardar Nadin SARKI A matsayin Khalifa Ta fito da Daga Senegal Gidan Shehu Ibrahim Niasse Rta Zamu Sanar Daku Sannan Mu Nuna Muku Ita.
Muna Godiya Gare ku Masoya, Bisa SOYAYYAR ku Da kyakkyawan Zaton ku Ga Mai Martaba SARKI.
Allah Ya Saka Muku Da Alkhairi Allah Yabar SARKI Da Masoyan Sa. Amiin
Sign;
Aminu Dan Almajiri
Chairman MS II Fans Charity Foundation.
Mun Dauko Daga Shafin Hausaloaded.com





![[Tafsirin Surah Âl-`Imrân:] - Dr Muhammad Sani Umar R/Lemo](https://i0.wp.com/hausaloaded.com/wp-content/uploads/2022/04/FB_IMG_1649081565215.jpg?resize=390%2C220&ssl=1)

