Kannywood

Wallahi Mr 442 Bai Taba Iskanci dani ba balantana SAFAA safara’u kwana casa’in

Murja Ibrahim kunya ta magantu ganin yadda ta koma aiki tare da su Mr 442 inda tayi martani mai zafi akan wannan maganganu na cewa wai ya gama da Safara’u ga sweet malika yanzu kuma ga Murja kunya.o

Majiyarmu ta samu wannna labarin daga shafin hausamini inda har da sautin muryar murja Ibrahim kunya wanda alama ya nuna chat ne na WhatsApp ita da wata inda take gayamata gaskiya abinda yake faruwa wanda duk wanda yaji sai yayi makami.

Ni Da Safara’u Mr 442 Bai Taba Iskanci Damu Ba, Ko Hannunmu Baya Tabawa Da Sunan Iskanci Duk Da Tare Muke Mu’amala Dashi, – Cikin Fushi Murja Ibrahim Tayi Martani Kan Masu Cewa Mr 44 Ya Gama Iskanci Da Safara’u Ya Koma Kan Murja.

Maganganu Da Dama Marasa Dadi Suna Fitowa Kan Alaqar Safara’u Da Mr 442, Inda Ake Zargin Cewa Kamar Lalata Yakeyi Da Ita, Hakan Ne Yasa Murja Ibrahim Ta Cire Tsoro Ta Fito Tayiwa Duniya Bayanin Alaqar Dake Tsakaninsu.

Inda Ta Bayyana Cewa Ita Ko Sau Daya Mr 442 Bai Taba Nemanta Da Sunan Zaiyi Lalata Da Ita Ba.. Haka Zalika Bai Taba Neman Safara’u Da Sunan Zaiyi Lalata Da Ita Ba.. Tayi Wannan Bayanin Ne A Wani Sautin Muryar Da Ta Tura A WhatsApp Bayan Wata Tana Mata Fada Kan Tarayyarta Da Mr 442 Din.

Mr HausaLoaded

Abubakar Rabiu Editor-in-cheif

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button