Labarai
Bidiyo : kalli Bidiyon Yadda Dj Ab Ya Sha Da Kyar A Adamawa Bayan An Tada Rigima A Gurin Wasan Sallah
Wannan wani Bidiyo ne wanda irin yadda mutane sunkayi cinkoso wajen kallon wasan salla da yayi a Yola adamawa.
Wanda a nan ta tabbata cewa tabbas yana da masoya sosai a jahar adamawa wanda zaku kalli a cikin wannan biyu.
Ga Bidiyon nan kasa.
Mun Dauko Daga Shafin Hausaloaded.com
Join Our WhatsApp Channel
Get verified job vacancies, career tips, scholarships and opportunities delivered straight to your phone, free and as soon as they're posted.





