Labarai
Bidiyo : Bayyanin Matashin Da Kishiyar Uwarsa Na Kulleshi A Daki Shekara Bakwai (7) A kano
Advertisment
Wannan shine bayyanin da matashin da anka rufe a daki tsawon Shekara bakwai wanda a gaskiya wannan ya nuna wannan mata bata da imani wanda har ta koyawa diyanta irin wannan bala’i na rashin tausayi.
Irin a cikin bidiyo zaku yana cewa wai kanensa ma na bugunshi wanda kasan babu yadda zasuyi wannan abu sai da sa hannun wannan marar tausai na Mahaifiyarsu.
Kar na cika Ku da surutu ga Bidiyo nan kasa ku saurara kuma ku gani da.
Mun Dauko Daga Shafin Hausaloaded.com