Labarai

Gasa! samun Naira 3M- 1M Daga Hukumar Sadarwa Ta NCC( karanta Yadda abun Yake)

Advertisment

Hukumar kula da harkokin sadarwa na kasa, NCC ta sanya gasa a bangaren kirkira ta fuskar fasahar sadarwa.
Wannan gasa dai shigarsa kyauta wanda aka bude tun daga ranar 14 ga watan Nuwamba za kuma a rufe ranar 1ga watan Disamba 2019.
Ga masu sha’awa su shiga wannan links don yin rijista
Daga karshen wannan gasa akwai kyaututtuka kamar haka
1st   =Naira Milyan 3
2nd  =Naira Milyan 2
3rd   =Naira Milyan 1
Za a bayar da kyaututtukan ne a ranakun 17 zuwa 19 na watan Disamba 2019 a Lagos.
Allah ya bai wa mai rabo sa’a.

Mun Dauko Daga Shafin Hausaloaded.com

Advertisment








Mr HausaLoaded

Abubakar Rabiu Editor-in-cheif

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button