Uncategorized

Bidiyo : Auren Hanan Yar Shugaban kasa Buhari Yazo Da Kalubale Daya. Daga Manemanta Na Shirin Rasa Ransa

Advertisment

Matashin mai suna Kwamared Abba Ahmed, dan kasuwa ne kuma dalibi ne da ke shekarar karshe a jami’ar North West da ke Kano.
Ya yi alkawarin bada sadakin naira miliyan daya tare da bada dubu dari biyu ga duk wanda ya hada su.
Sai dai a halin yanzu, an tabbatar da cewa matashin na kwance a gadon asibiti tun bayan da ya yanke jiki ya fadi yayin da ya samu labarin auren diyar shugaban kasar.
A yayin da Kwamared Abba ke kwance a gadon asibiti rai a hannun Allah, shi kuma Bashir Abdullahi, wanda ya sha alwashin bada shanu dari da hamsin a matsayin sadakinta, ya wallafa bidiyo inda yace ya karba kaddarar.
Matashin bai yi kasa a guiwa ba, ya kara da bada kyautar shanu hamsin domin a yi shagalin bikin diyar shugaban kasar..
Ga bidiyon nan kasa

Mun Dauko Daga Shafin Hausaloaded.com

Advertisment








Mr HausaLoaded

Abubakar Rabiu Editor-in-cheif

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Advertisment
Back to top button