Uncategorized

Yadda Zaka Samu Garabar 4.6GB A Layin Airtel

Jama’a barkanku da warhaka. A cikin wannan rubutu za muyi muku dan takaitaccen bayani akan yadda zaku more garabasar 4.6GB a layukan ku na Airtel akan N200 kacal.

Abin sha’awa tattare da wannan data shine tsawon kwana talatin(30 days) zata dauka ba tare da tayi expire ba, kunga kenan mutum na da isasshen lokaci da zai cinye ta.
Yadda zaku more wannan garabasar
Ba tare da dogon surutu ba, kawai sai ku bi Wadannan matakan.

Da farko ka tura Get zuwa 141 ta hanyar sakon sms.
Idan sun turo maka sakon kamar haka

Dear Customer, Congratulations! You can enjoy 100% DATA BONUS ANYTIME EVERYDAY FOR THE NEXT 3 MONTHS when you buy data bundle of N500 and above.
to shikenan kawai sai ka sayi katin N200 ka sanya shi kamar haka *143*pin# maimakon *126*.

Da zarar sanya katin ta hanyar *143*pin# to a take zasu baka 4.6GB wacce zaka yi ta browsing da downloading har na tsawon kwana talatin.

Idan kuma kana son kari, to sai ka sake siyan katin N200 ka sanya shi kamar yanda muka sanya a sama.

Domin duba yawan data dake cikin layin naka sai ka danna *223# ko kuma *140#.

Ku tura wa abokanen ku dake Facebook, whatsapp da sauransu…

©arewamobile.com

Mun Dauko Daga Shafin Hausaloaded.com

Mr HausaLoaded

Abubakar Rabiu Editor-in-cheif

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button