Hausa Musics

VIDEO + AUDIO : A Wanki Gara ~ Yamu Angon Sambisa Ft Maryam MJ

Advertisment

Sabuwa wakar yamu baba wanda anka fi sani da ango sambisa wanda a nan ne yayi fice.
A yau yanzo muku da sabon bidiyo mai suna “A Wanki Gara” wanda a akwai nishadi a cikin wannan wakar sosai da dole sai kayi matukar dariya.
Zaku iya download audio kai tsaye a wayoyinku sai dai YouTube zaku kalle shi kai tsaye daga shafinsu na YouTube.

 

Mun Dauko Daga Shafin Hausaloaded.com

Advertisment








Mr HausaLoaded

Abubakar Rabiu Editor-in-cheif

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Advertisment
Back to top button