Kannywood
Zan Fada Rijiya Idan Har Bilkisu Shema Ta Ce Ba Ta Sona, Inji Matashi Jabeer Umar Dake Garin Zaria
Advertisment
Daga Comr Abba Sani Pantami
“Idan har Bilkisu Shema ba ta amsa tana sona ba nan da wata guda, ina mai tabbatar muku da cewa tabbas na rantse sai na fada rijiya”, ikiririn matashi Jabeer Umar dake zaune a garin Zaria.
Shafin Rariya na wallafa,Matashi Jabeer ya wallafa irin soyayyar da yake yi wa daya daga cikin shahararrun ‘yan matan kannywood wadda aka fi sani da Bilkisu Shema, a shafin shi na Facebook dazu da safe.
Advertisment
Mun Dauko Daga Shafin Hausaloaded.com