Uncategorized

Wata Sabuwa ! Yadda Mijina Yayi Min Fyade !!!

Advertisment

Yasmeen ta bada labarin abin takaicin da ya faru a kanta Kamar haka.

” bayan mun ci abinci munyi wanka abun da ya rage min bai wuce bacci ba.

Amma mijina yace  saduwa yake so muyi,cikin rarrashi na bashi hakuri nace ya Bari da safe muyi.

Nan yayi fushi ya fita ya barni nan dakina,banyi tunanin komai ba na kwanta.ai kuwa take bacci ya dauke ni sbd dama a gajiye nake.dan nasha aikace aikace

Advertisment

Cikin bacci naji saukar Mari a gigice na farka tsammanina mafarki nake amma sai naga mijina tsaye a kaina.

Kokari nayi na tambayeshi ko me nayi masa,amma kafin na rufe baki ya Kara min wani Marin da yafi na farko ma “wai bani da right din da in yana son saduwa da ni nace masa AA “

Kenan koda bani da lafiya ?
ko bana sonyi a lokacin ? ko da bana cikin sha’awa bani da right ince masa yayi hakuri da safe mayi sbd ni macece kuma mace ba mutum bace.a zuciyata nake wannan tunanin

Nayi kokarin nayi masa bayani amma ya cigaba da marina sbd haka bani da zabi dole na kare kai dan bazan zuba ido yana dukana haka ba.dan haka Nima na Rama, abun da ya Kara fusata shi kenan ya hau dukana.ta ko’ina

Nayi iya kokarina na kare kai amma yafi karfina, da karfi ya yage rigar baccin dake jikina. ya yunkurin saduwa dani da ƙarfi, bai rabu dani ba se da ya tabbatar ya samu biyan bukatarsa
Abune da na kasa yarda ban taba tunani mijina ze iya aikata min wannan ba”

Ko Yasmeen tayi kuskure da ta gayawa mijinta yayi hakuri da safe su sadu?? Ko gaskiya ne fyade yayi mata?

Yi comment ka/ki Fadi ra’ayinka wannan Batu

Majiyarmu ta samu daga shafin dokin karfe.

Mun Dauko Daga Shafin Hausaloaded.com

Advertisment








Mr HausaLoaded

Abubakar Rabiu Editor-in-cheif

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Advertisment
Back to top button