Kannywood
Saratu Gidado Daso Tayi Martani Kan Yadda Buhari Ke Saukalen Masu Rike Da Muƙamai A Gwamnatinsa
Advertisment
Tauraruwar fina-finan, Saratu Gidado wadda aka fi sani da Daso data shahara wajan fitowa a matsayin uwa ta yabawa shugaban kasa,Muhammadu Buhari kan aikin da yake.
A cikin wani sako da Daso ta saki ta shafinta na sada zumunta ta bayyana cewa”Shugaban kasar Najeriya kenan, Muhammadu Buhari. Allah ya dada Kareka a duk inda kake.”
Mun Dauko Daga Shafin Hausaloaded.com





