Kannywood

Maryam Booth Tayi martani mai zafi kan Wanda Yace Mata ‘ Irin wannan plasta Aljana Bakiyi kyau Ba’

Advertisment

A cikin yan kwana nakin nan ne jaruma maryam booth ta yasa wasu Hotunan masu matukar hankali.

Sai dai duk yadda kake sai wani ya kusheka, shine tace masa :-

“Irin wannan plasta kamar Aljana wlh bakiyi kyau ba”..

Shine ita kuma tayi masa martani mai zafi dai dai da Shi,ga abinda take cewa

“Amma dan kunne daya zai iya saye gidanku”

Mun Dauko Daga Shafin Hausaloaded.com

Advertisment






Mr HausaLoaded

Abubakar Rabiu Editor-in-cheif

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button