Labarai

El-Rufa’i ya rushe wata makaranta bisa samun mai ita da laifin fyade ( A Cikin Hotuna)

Advertisment

Gwamnan jihar Kaduna, Malam Nasir Ahmad El-Rufa’i, ya rushe makarantar Liberation Collage dake cikin garin Kaduna bayan an samu mai makarantar Mista Samuel Ejikeme da laifin yi wa yarinya ‘yar shekara 9 fyade.

Wani dalilin da ya kara tunzura gwamnatin yin lubur da makarantar kamar yadda wani hadiminsa a fannin yada labarai Abdallah Yunus Abdallah ya bayyana, shine rashin samun sahalewar gwamnati kafin gina makarantar. Kazalika aka samu Mista Samuel na amfani da makarantar wurin lalata yaran mutane.

Advertisment
Dokin Karfe na ruwaito
Mun Dauko Daga Shafin Hausaloaded.com

Advertisment








Mr HausaLoaded

Abubakar Rabiu Editor-in-cheif

Related Articles

One Comment

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Advertisment
Back to top button