Yadda ankayi bikin bada motoci da wayoyi na Gasar Jagaba shine da Rarara ya saka
A jiya ne kamar yadda ankayi alkawali na baiwa duk wanda yayi nasara daga matakin farko har zuwa wanda anka lissafi a cikin wannan gasar inda abun ya faru a garin jihar katsina inda anka raba motoci da wayoyi da kuma kudadi.
Mai bawa rarara shawara ta musamman akan almamuran social media na Rabiu Garba Gaya ya fadi adadin mutanen da sunkayi nasarar cin wannan gasar a shafinsa na sada zumunta kamar haka:
“???????????????????????? ???????? ???????????????? ???????????????????????? 6 ???????????????????????????? ???????????????????????? ???????? ???????????????? ???????????????? ???????????????????????? 14 ???????????????????????????? ???????????????????????? 13 ???????????? ???????????????? ???????????????????????? ???????????????????????? ???????????????????????? 200 ???????????????????????????? ???????????????????? 100,000 ???????? ???????????????????????????? ???????????????????? ????????????????
Chairman Alhaji Dauda Kahutu Rarara Ya Bawa Mutanen Da Sukayi Nasara a Gasar Daya Saka Ta Wakar Jagaba Shine Gaba Wadanda Sukayi Nasara a Tiktok Na Farko An Bashi Kyautar Mota Kirar Kamfanin Honda Continue Discussion Na Biyu An Bashi Kyautar Mota Kirar Honda EOD Na Uku Ma An Bashi Kyautar Mota Kirar Honda EOD Sauran Mutane Akwai Din Kuma An Basu Kyautar Waya IPHONE 13pro
Haka Zalika Masu Normal Video Ma Na Farko An Bashi Kyautar Mota Kirar Kamfanin Honda Continue Discussion Na Biyu Ma An Bashi Kyautar Mota Kirar Kamfanin Honda Continue Discussion Na Uku Kuma An Bashi Kyauta Mota Kirar Kamfanin Honda EOD Sannan Kuma An Bawa Mutane Bakwai Kyautar Waya IPHONE 13pro
Sannan Kuma Ya Bawa Mutane Dari Biyu Kyautar Naira Dubu Dari – Dari Ga Kowannen Su
Allah Ya Kara Arziki Mr. President___
Rabi’u Garba Gaya
Media Aide To Dauda Adamu Abdullahi Kahutu Rarara APC Director General Campaign Musics.”
Ga Bidiyon yadda abun ya kasance tare da hotunan waɗanda sunkayi nasara kamar yadda tasajar YouTube mai suna Tsakar Gida na ruwaito.