Labarai
Yanzu-Yanzu : Shugaba Buhari Ya Saki Zirga Zirgar Jahohi A fadin Kasar nan
Advertisment
A yau ne ankayi zaman akan masu baiwa shugaban kasa Muhammadu Buhari bakan wannan annobar korona bariyos.
Irin yadda anka samu rashin mutuwa akan wannan cutar numfashi wato Covid 19.
Wanda shine Zirga Zirga jahohi da za’a ci daga ranar laraba 1 ga watan Yulin wannan shekara.
Based on the Presidential Task Force on COVID-19 recommendations, the Federal Government has lifted the interstate lockdown with effect from July 1st, 2020. (movement only outside curfew hours).— Bashir Ahmad (@BashirAhmaad) June 29, 2020
Bugu da kari wannan zirga zirga tana da wa’adi zata fara ne daga karfe 4:00am na asuba zuwa karfe 10:00pm na dare.
NB: Permission of movement across state borders only outside curfew hours (curfew hours; 10pm – 4am) with effect from July 1st, 2020 #PTFCOVID19— Bashir Ahmad (@BashirAhmaad) June 29, 2020
Mun Dauko Daga Shafin Hausaloaded.com


![[Bidiyo] Ni na haɗa auren G-Fresh da Alpha Charles – Jaruma Babiana](https://i0.wp.com/hausaloaded.com/wp-content/uploads/2024/12/Picsart_24-12-25_12-05-31-313-scaled.jpg?resize=220%2C150&ssl=1)





