Hausa Musics
MUSIC : Sababbin Wakokin Garzali Miko Guda Biyu
Advertisment
Wannan wasu sababbin wakokin Garzali Miko ne da ya fitar dukkansu yayi sune akan soyayya.
Wanda daman dai kunsan mawakin shine yayi fice a wajen wakokin soyayya muna basa lambar yabo.
Ga wakokin kamar haka :-
1. Garzali Miko ~ So Maso wani
2. Garzali Miko ~ Takun Soyayya
Mun Dauko Daga Shafin Hausaloaded.com