Labarai
Kalli zafaffan Hotunan Hadimin Shugaban ƙasa Bashir Ahmad Da Amaryarsa Naeemah
Wannan sune hotunan shagalin buki da ya gudana a jiya na hadimin buhari mai taimakamasa a shafukan sada zumunta.
Wanda za’a yi aurensa a yau juma’a a jahar Katsina ana gayyatar kowa da kowa.
Ga hotunan nan kasa ku kalla.
Mun Dauko Daga Shafin Hausaloaded.com