Kannywood
Bidiyo : Ya Kamata A Fara Jan Kunnen Maza Idan Za’ai Aure Ba Mata Kawai ba ~ Mansurah Isah
Advertisment
Itama dai Mansurah isah ta tofa albarkacin bakinta na irin wannan abubuwan da ke faruwa wanda tayi bidiyo tana jan kunnen maza wanda kuma kusan bazata baiwa mata yan uwanta rashin gaskiya ba.
Ku saurareta kafin ku mayar mata da raddi.
Advertisment
Mun Dauko Daga Shafin Hausaloaded.com