Kannywood

Na yiwa Jarumai Mata Wankin Pant Da Breziaer A Masana’antar Kannywood ~ Inji Mustapha Naburuska

Shahararran jarumin Kannywood Mustapha Naburuska, ya bayyana irin wahalhalun da yasha a farkon shigarshi Kannywood.
Yanzu haka da yawan su sun zama manyan jarumai, shi kuma furodusan yana nan babu wanda ya san da shi a yanzu kuma ya ma bar harkar fim din.
“Duk sanda na zo, a lokacin iya sigari nake da kimar zuwa in je in siyo. Na yi dan aike, na zo a cikin jaruman mu mata, tsofaffin mata na yi musu wanki da guga.
“Na wanke pant, na wanke bireziyya na tsofaffin jarumai. Na yi rikon jaka ta wata fitacciyar jaruma babba wacce ka san ta na san ta.
“Bayan nan aka zo aka ce za a yi wata waka ta wani babban darekta na lokacin nan sunan shi Rabiu Ibrahim HRB. Wannan jarumar ta tafi da ni ta ce tana rokon alfarma, shi ma wannan a ba shi kaya ya sa.
“Sai ya ce Allah ya kiyaye, ni ban san inda zan sanya wannan ma ya yi acting ba.”
Ga bidiyon nan kasa.

Mr HausaLoaded

Abubakar Rabiu Editor-in-cheif

Related Articles

One Comment

  1. to yaya na buruska daman ita rayuwa watarana sai labari acting naka yakan nisha dantar dani kuma babu lefi uayin nema kan tsinci kanka akowane irin yanayi allah ya sa mu dace daga naka hussaini alhaji madu bey

Leave a Reply

Your email address will not be published.

Back to top button