Kannywood
Bidiyo: Wallahi Kukan Gaske Nake Inji Mansurah Isah Yadda Ruwa Nayi Ɓarna Sosai A Kano
Advertisment
Tsohuwar tauraruwar fina-finan Hausa,Mansurah Isa ta nuna kaduwa kan yanda ruwan saman da aka yi ya lalata asibitin Murtala.
Mansurah a cikin wani Bidiyo da ta wallafa a shafinta na sada zumunta irin yadda Anka ganta cikin Keke Napep ta shiga cikin damuwa inda take kuka tana neman afuwar Allah.
Ta rubuta cewa an yi ruwa sosai da ya lalata Asibitin Murtala, wani bangare na rufin Asibitin ya daga, tagogi sun farfashe da sauransu. Ga bidiyon nan da ta wallafa a shafinta zaku iya kallo kai tsaya ku danna kan hoton
Mun Dauko Daga Shafin Hausaloaded.com







