Kannywood
Bidiyo : kalli Bidiyo Bansan Dalilin Da Yasa Na Fara Waka Ba ~ Inji Nura M Inuwa
Advertisment
Wannan shine bidiyon hirar da Bbchausa tayi da nura m inuwa wanda a ciki zaku ji yadda ta kaya.
Wanda zakuji amsoshin tambayoyi da dama da mutane ke son yiwa wannan shahararren mawaki wanda ya dade yana lokacin sa.
Wanda har a halin yanzu yana tashi rawar gani.
Ga bidiyon nan kasa.
Mun Dauko Daga Shafin Hausaloaded.com

