Kannywood
Masha Allah ! Sarkin Waka Nazir M Ahamd Allah Ya Albarkace shi Da Ɗa Namiji
Advertisment
Masha Allah nazir m Ahmad sarkin waka ,mai murabus Allah ya azurtashi da samun da namiji.
Sai dai shin amarya ce ko uwar gida bamu samu cikakken labarin daga wajensa ba. Kamar yadda yayi posting.
Mun Dauko Daga Shafin Hausaloaded.com